Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Dalilan Kasancewa da Bangaskiya—Kauna Tana Maganin Rashin Adalci

Dalilan Kasancewa da Bangaskiya—Kauna Tana Maganin Rashin Adalci

Alwande da Emma masu son taimaka wa mutane ne sosai. Sun gaya mana yadda suke amfani alkawarin Allah da ke Littafi Mai Tsarki, wajen ba wa mutane taimakon da zai dawama. Kuma yanzu suna zaman tare sosai da mutane.