Duniya Ta Canja Sosai Tun Daga 1914
Littafi Mai Tsarki ya kwatanta abubuwan da za su faru, da halayen mutane da kuma yanayin da za a gani a “kwanakin karshe.” (2 Timoti 3:1) Za ka ga yadda abubuwan nan suke faruwa sosai tun daga shekara ta 1914.