Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ya Nuna Ƙarfin Zuciya da Aniya da Ƙwazo

Ya Nuna Ƙarfin Zuciya da Aniya da Ƙwazo

Jehobah ya gaya wa Jehu ya kakkashe mutanen gidan mugun Sarki Ahab (2Sar 9:​6, 7; w11 11/15 3 sakin layi na 2)

Jehu ya ɗau mataki nan da nan kuma ya kashe Sarki Jehoram (ɗan Ahab) da Sarauniya Jazebel (matar Ahab da ya mutu) (2Sar 9:​22-24, 30-33; w11 11/15 4 sakin layi na 2-3; ka duba sashen nan “Za A ‘Halaka Dukan Gidan Ahab’​—2Sar 9:8”)

Jehu ya yi duk abin da aka ce ya yi kuma ya nuna ƙarfin zuciya da aniya da ƙwazo (2Sar 10:17; w11 11/15 5 sakin layi na 3-4)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan yi koyi da Jehu saꞌad da nake bin umarnin da ke Matiyu 28:​19, 20?’