Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

7-13 ga Nuwamba

2 SARAKUNA 5-6

7-13 ga Nuwamba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Waɗanda Suke Tare da Mu, Sun Fi Waɗanda Suke Tare da Su”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Sar 5:​15, 16​—Me ya sa Elisha bai karɓi kyautar Naꞌaman ba, kuma wane darasi ne hakan ya koya mana? (w05 8/1 28 sakin layi na 2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 5:​1-14 (th darasi na 2)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA