Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

18-24 ga Disamba

AYUBA 28-29

18-24 ga Disamba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Kana da Hali Irin na Ayuba?”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ayu 29:24—Mene ne za mu iya koya daga Ayuba? (g00-E 7/8 11 sakin layi na 3)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 28:​1-28 (th darasi na 5)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA