Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

20-26 ga Nuwamba

AYUBA 18-19

20-26 ga Nuwamba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Kada Ku Yi Watsi da Waɗanda Kuke Ibada Tare”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ayu 19:​1, 2—Mene ne muka koya daga yadda Ayuba ya yi saꞌad “abokansa” suka yi masa baƙar magana? (w94-E 10/1 32)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 18:​1-21 (th darasi na 5)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA