Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

RAYUWAR KIRISTA

Shirin da Aka Yi don A Ƙarfafa Masu Hidima a Bethel

Shirin da Aka Yi don A Ƙarfafa Masu Hidima a Bethel

Kowa yana fuskantar matsaloli kuma hakan ya sa muna bukatar ƙarfafa da taimako. Waɗanda suke da dangantaka mai kyau da Jehobah ko waɗanda suke da ayyuka na musamman a ƙungiyar Jehobah ma za su iya yin sanyin gwiwa. (Ayu 3:​1-3; Za 34:19) Me za mu koya daga shirin da aka yi don a ƙarfafa masu hidima a Bethel?

KU KALLI BIDIYON NAN “KU DOGARA GA ALLAH,” SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Waɗanne matsaloli ne masu hidima a Bethel suke fuskanta?

  • Waɗanne abubuwa hudu ne aka yi don a ƙarfafa su?

  • Ta yaya ꞌyanꞌuwan da suke ba da ƙarfafa suke amfana?