Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

25-31 ga Disamba

AYUBA 30-31

25-31 ga Disamba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ta Yaya Ayuba Ya Kasance da Tsabta a Ɗabiꞌarsa?”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ayu 31:35—Ta yaya za mu guji zama kamar abokan Ayuba saꞌad da wani ya gaya mana abin da ke damunsa? (w18.09 15 sakin layi na 13)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 31:​15-40 (th darasi na 5)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA