Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira da Wakilin Reshen Ofishinmu na 2023-2024

Mu Shiga Hutun Allah!

Tsarin ayyuka na sashen safe da sashen rana na taron daꞌira na wakilin reshen ofishinmu.

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Za a amsa wadannan tambayoyin a lokacin taron.