2023 “Ku Kasance da Hakuri”! Tsarin Ayyukan Taron Yanki
Jummaꞌa
An samo jigon ranar Jummaꞌa ne daga 1 Korintiyawa 13:4—“Kauna tana da hakuri.”
Asabar
An samo jigon ranar Asabar ne daga 1 Tasalonikawa 5:14—“Ku yi hakuri da kowa.”
Lahadi
An samo jigon ranar Lahadi ne daga Ishaya 30:18—Jehobah yana haƙuri “yana jira ya yi muku alheri.”
Bayani don Wadanda Suka Halarci Taron
Bayanin da zai taimaka ma wadanda suka zo taron yanki.
Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So
GAME DA MU
Ka halarci Taron Yanki na 2024 mai jigo—Mu Rika Yada Bishara!
Muna gayyatarka ka halarci taron yanki na Shaidun Jehobah na wannan shekarar da za a yi kwana uku ana yi.
TARON YANKI
Muna Gayyatar Ka Taron Yanki na Shaidun Jehobah na 2023 Mai Jigo: “Ku Kasance da Hakuri”!
Muna gayyatar ka zuwa Taron Yakin na Shaidun Jehobah da za a yi a cikin kwanakin uku a shekarar nan.
TARON YANKI
Abin da Za A Yi a Wasan Kwaikwayon 2023: “Ka Bar Jehobah Ya Yi Maka Ja-goranci”
Za ka ga yadda sabbin matsaloli za su iya taimaka mana mu dada dogara ga Jehobah.